Kamfanin Dillancin Labarai na Ahlul-Bayt (a.s) na Duniya - ABNA - Ma'aikatar Lafiya ta Gaza: Shahidai 8 Da Raunata 17 Sun Isar Asibitoci Sakamakon Hare-haren Makiya Isra'ila A Cikin Sa'o'i 24 Da Suka Gabata
Wakilin Al-Manar: Shahidai biyu da raunata sakamakon harin jirgin mara matuki na makiya tsakanin yankunan Batn al-Samin da al-Hawuz a yammacin birnin Khan Yunis a kudancin zirin Gaza. Wanda adadin ya kai shahidai goma da jikkatar sama da mutane 17
Your Comment